Tehran (IQNA) An yi Allah wadai da cin mutuncin abubuwa masu tsarki da kur'ani mai tsarki a kasar Sweden da kasashen yammacin duniya a taron manema labarai na farko na kasa da kasa da hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3488582 Ranar Watsawa : 2023/01/30
Shugaban Cibiyar Tattaunawar Addinai da Al'adu a Labanon:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar tattaunawa kan addinai da al'adu a kasar Labanon ya dauki harin da Charlie Hebdo ya kai wa hukumomin addini a matsayin ta'addancin al'adu tare da keta ka'idojin addini da na bil'adama tare da jaddada cewa: Faransa ta gaggauta neman afuwa kan wannan danyen aikin.
Lambar Labari: 3488477 Ranar Watsawa : 2023/01/09
Tehran (IQNA) Mujallar nan ta Faransa Charlie Hebdo, ta sake wallafa zanen batanci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485144 Ranar Watsawa : 2020/09/02